HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Saturday 1 May 2021

Sen. AHMAD BABBA KAITA YA GINA MA MARAYU GIDA

 Sanatan Daura zone Senator Ahmad Babba Kaita ya bada taimakon domin ginawa wasu marayu gida Kamar yadda mai karatu zaya iya gani a cikin hoton dake akan wannan rahoto.

Sanata Kaita ya dade yana gudanar da irin wadannan ababen alkhairin domin saukaka rayuwar mutanen da yake wakilta .


Allah ya saka ma Sen Ahmad Babba Kaita da alkhairi yasa yafi haka, ameen.


No comments:

Post a Comment