HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Saturday 6 March 2021

Sen Kaita ya gwangwaje mutanen wani kauye da street light

 Dan Babba Mai Raba Alkhairi...

  Yau 06/03/2021 Distinguish Senator Ahmad Babba Kaita ya gwangwaje al'ummar garin WAWAR KAZA da UNGUWAR TSAMIYA  dake karamar hukumar KANKARA L.G da solar security light domin suma su samu ingantacciyar rayuwa.

   Sun nuna jin dadinsu matuqa inda mai unguwa da daukacin jama'ar wannan yankin sukaita Addu'a tare da fatan Alkhairi da rokon Allah ya cikama Distinguish Senator Ahmad Babba Kaita burinshi ya qara daukaka shi.


No comments:

Post a Comment