HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Tuesday 14 June 2022

AYYUKAN DA SEN AHMAD BABBA KAITA YA GUDANAR A GACHI WARD KANKIA LOCAL GOVT



   1. Gachi Mai Rimi,  Hand pump. 


2. Dorayel,  Hand pump 


3. Dandoro,  Hand pump 


4. Jabo,  Hand pump 


5. Bayan Mashasha , Hand pump. 


6. GH kankia,  Hand pump 


7. Security lights, Central mosques,  Gachi


8. Security lights,  Babbar Tashar mota Dake a Gachi. 


9. Scurity light,  a Chikin Unguwar Gachi. 


10. Ida Kammala Islamiyya wadda a Chikin Babban Masallachin juma'a Mai Dauke da Azuzuwan 26 Wanda SEN,  KAITA ya bada 13milion don kammala Aikinta


11. Transformer a Bakin Yara Gachi kankia. 


12. Transforma a Kusada Gidan mai na Rabash Gachi kankia. 


13. Hand pump,  Kusada Makarantar Albasira Gachi kankia. 


14. Gyran Islamiyya Unguwar Tsamiyya Gachi kankia. 


15. Gudummuwar Dubu Dari Takwas Don Gyaran Aikin Ruwa a chikin Unguwar Gachi. 


16. Solar motorized boreholes,  Mai Dauke da kawunan Pampuna guda 21 a Unguwar mallamawa Gachi Kankia.


17. Tallafin Dubu Dari biyu don Sayen kayan Aiki Ga kungiyar sa kai dake a Gachi Don Inganta tsaro. 


18. Tallafin Dubu 200 ga Al'ummar Dan Doro Don Inganta tsaro. 


19. One Block Three Class rooms,  at Suleman primary school Gachi kankia. 


20. Two Block 4 Classes at Tahafizul Qur'an Gachi.


21. Two Security light at Tahafizul Qur'an Gachi.


22. Manyan Manyan Gadoji da Kananan Kwalbatoci da suka Hada Hanyar Dandoro zuwa Rugar Gyaza.


23. Soler motorized Borehole Mai dauke da kwunan Pampuna Guda 10 kusada gidan Women leader.


24. Security light a Babbar Tashar kankia Dake chikin Unguwar Gachi .


25. Sanyama Tsangayu da masallatai guda 14 dake chikin Gachi ward Security light.


26. Bada Tallafin 200k ga Wani marar lafiya a Gachi.


27. Bada Tallafin 100k ga Wani marar lafiya dake Gachi .


28. Sanarwa  wasu Daga chikin Matasanmu na Gachi Aiki a Matakin Gwamnatin Tarayya.


29. Empowerment; koyama wasu Matasa aski yin Salon aka Kuma Basu kayayyakin don Rike kansu .


30.Anbaiwa wasu matasa jarin Inda kowa ya samu Tallafin 100k wasu Kuma 50k Suma Matasanmu na Gachi wasu Daga chiki sun Amfana da Hakan.


31. Baiwa wata Baiwar Allah Tallafin 150k don nemama Yarinyarta lafiya .


32. Bada Tallafin 1.5k ga mutum 300 ga Wanda Allah ya chida a Lokacin Azumi.

Allah ya sakama Sen Ahmad Babba Kaita da alkhairi mutanen na godiya kwarai da gaske.

No comments:

Post a Comment