HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Saturday 1 May 2021

Sen AHMAD BABBA KAITA YA BIYA N1,120,000 DOMIN YIWA MAL. LAWAL LASCO AIKI A ASIBITIN KANO

 Sanatan dake wakiltar kananan hukomomi guda 12 na Daura zone Senator Ahmad Babba Kaita ya dauki nauyin biyama Principal din GCC Mai'adua kudin aikin da za'a yimashi a asibitin Dala dake a jahar Kano kimanin kudi naira miliyan daya da dubu dari da ashirin (N1,120,000.00).

Hakan ya biyo bayan wani sako da wani daga cikin daliban shi mai suna Abubakar Yahaya Ingawa yayi a jiya a kafar Facebook inda sanata ya bada tabbacin lallai ya yadda ya biya wadannan makudan kudaden domin yima wannan fitaccen malamin aiki ba tareda bata lokaci ba.

Allah ya saka da alkhairi Sen Ahmad Babba Kaita.


No comments:

Post a Comment