HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Wednesday 15 June 2022

SEN KAITA YA BADA TAIMAKON NAIRA MILIYAN DAYA DA DARI BIYU DA TALATIN (N1,230,000) A GARIN ZANGO

 Sen.Ahmad Babba Kaita ya tallafama Abduljabbar habu wanda ke garin Zango L.G wanda,za'a yimashi aikin lakka da zunzurut


un kudi har naira miliyan daya da dubu dari biyu da talatin (1,230,000,00)

Hakan ya biyo baya ne a yayin da yan uwa da abokan arziki suka nemi a taimaka ma wannan bawan Allah ganin halin da yake ciki domin ceto rayuwarshi. Allah ya saka ma Sen Ahmad Babba Kaita da alkhairi yakuma bashi abinda yake nema. Mungode distinguished.

No comments:

Post a Comment