HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Saturday 1 May 2021

Engr's DAGA RURAL ELECTRIFICATION SUN ISA SITE DOMIN CIGABA DA SAMAR DA WUTAR LANTARKI A YANKIN DAURA ZONE

 Ayyukan Alkhairanka a kullin sune makullan(Keys) cigaban ka Distinguish Senator Ahmad Babba Kaita.

   Engr's  daga hukumar Rural Electrification Agency domin cigaba da ayyukan samar da Wutar lantarki  dan ganin al'umma sun amfana da wadannan ayyukan a garuruwan:

1.Sabuwar Abuja Kankia l.g

2.Bakin Kasuwa Kankia

3.Garin Da'a Kankia

4.Unguwar Gabas Mani l.g

5.Godai Daura l.g

6.Geigime Unguwar Matasa Mai'adua l.g

7.Kwangwalam Transformer masallaci

8.Koza bakin titi

9.Sandamu sabuwar unguwa,sandamu l.g.

   Jama'a na godiya sosai da sosai bisa yadda babu dare babu rana akan kullin burinka yadda zasu samu ingantacciyar rayuwa.

   Ya Allah ya saka maka da Alkhairi MAIGIDA ya kuma ida maka dukkanin manufofinka,Ya Allah ya sanya maka hannunshi a cikin lamurranka.


No comments:

Post a Comment