HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Saturday 6 March 2021

Cigaba da ginin islamiya a Gidan mutum daya

 Madahuru ya rubuta



Alhamdulillahii, a ranar 04/03/2021, Nasami ziyarar duba aikin ginin Islamiyya da maigirma sanata Ahmad Babba Kaita, yabada ginawa a garin Gidan mutum daya, sanata mai wakilta katsina, ta arewa a zauren majalissa dattawa ta kasa.


Sanata Ahmad Babba, ya bayarda ginin Islamiyya a gidan mutum daya, 1 block of 3 classroom, wanda yanzu haka aikin naci gaba da gudana.


Aikisaiamadu2023.

No comments:

Post a Comment