HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Saturday 6 March 2021

Sen Kaita ya kawo National Open University a Mani Local Govt



Masha Allah chikin Ikon Allah dakuma Yardarsa , Yaudai Allah ya kawo Dan Kwangilar dazaiyi wanannn aiki. 


In bazamu mantaba a yan watannin bayane Senator kaita yayi kokarin turo da wannan Aiki Wanda za'ayi chikin karamar Hukumar Mani lg,  Wanda Ganin cewa an Dauki Yan Wasanni da Fadin aikin amma Dan kwangila baizoba wasu ke ganin Kamar Aikinma Bazaayiba .  Wanda kowa yasan yanda aikin Gwamnati yake Dole sai Ansa Hakuri da juriya.  


Yaudai kam Alkawali ya chika Kuma Insha Allah Jama'a da Dama zasu Amfana da Wanann Makaranta insha Allah.  


Senator kaita Allah yasaka maka da Alkairi ameen. 

No comments:

Post a Comment