KANDAWA/JOBE WARD
INGAWA L.G
Mutanen wannan yanki sun nuna matukar jin dadinsu matuka sakamakon Kwanakin da suka shafe babu wutar lantarki,amma cikin ikon Allah honourable Ahmad Babba Kaita ya kai dauki ga wannan yanki inda ya taimaka wajen hada masu wutar wanda yanzu waccen matsalar ta zama tarihi.
A lokacin ziyarar duba aikin liman da mutanen garin sunyi addu'oi na musamman ga Dan majalissar,wanda al'ummar wannan yanki sun fada cewa sufa lokacin maida kwaryar biki kawai suke jira,domin basu iya butulci ba,ba kuma zasu fara akan ABK ba
Monday, 9 July 2018
AL'UMMAR NASARAWA KUNDU-WAJE NA GODIYA
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment