HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Tuesday, 10 July 2018

Yayin Raba mashina da Hon Ahmad ya bayar a garin Ingawa

Matasa da dama sun amfana Shugaban tafiyar gidan honourable Ahmad Babba Kaita Alhaji Tanimu Mati a Kwanakin baya a lokacin da yake kaddamar da bayar da kyautar babura Kashi na ukku ga wasu matasa 'yan asalin karamar hukumar Ingawa wanda dan majalissa mai wakiltar kananan hukumomin kankia kusada da Ingawa a zauren majalissar wakilai Honourable Ahmad Babba ya bayar Muna fatan Allah ya saka masa da alkhairi ya kara bashi ikon cigaba da bayar da gudummuwa ta bangarori da dama. #ABK_4_SENATE_INSHA_ALLAH

No comments:

Post a Comment