HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Friday, 6 July 2018

Guurin Hon Ahmad Babba Kaita

Akullum Gurinsa Yaga Al'ummar Yankinsa Sun Amfana Dashi, Shiyasa Akullum Gurinsa Ya Samarwa Da Matasa Aikinyi Ta Fannoni Da Dama , Misali;- Gina Famfuna Akowane Lungu da Sako Na Mazabarsa, Samar da Ayyukanyi Ga Matasa Amanyan Gurabun Ma'aikatu Na Kasar nan, Ahmad Babba Kaita Ya Gina Makarantu da Islamiyyu Fiyeda Guda Dari Da Hamsin Amazabunsa, Ahmad Babba Kaita Yakawoma Siyasar Kankia Kusada Ingawa 'Yanchi da Kuma Ingantata domin Talaka Yasamu 'Yanci da Kuma Inganci da Amfaninsa Asiyasance . Shiyasa Al'ummar Daura Zone Suka Nemi Yafito Yayi Masu Takara Kuma Ya Amsa Kuma Har Yanzu Alkaluma Na Nuna Cewar Amadu Babba Kaita Shine Agaba. RikeGam INCIRILLI. Ahmad Babba Kaita. By;- Laminu Abbah Sanusi Kusada.

No comments:

Post a Comment