HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Tuesday 27 February 2018

Saqo daga Hon Ahmad Babba akan wadanda suka nemi aikin NAVY

ALHAMDU LILLAH NAVY RECRUITMENT EXERCISE 2017. WADAN NAN NAVY CANDIDATES SU ZAMA CIKIN ALERT KUMA SU DUBA NEWSPAPERS DON GANIN RANAR DA ZASU YI REPORTING ZUWA TRAINING . 1) NNR27/2017/KAT/5461/0177673 YUSUF ISHAQ UMAR. KANKIA. 2)NNR27/2017/KAT/1065/0026092 ABUBAKAR KABIRU KANKIA. 3)NNR27/2017/KAT/5321/0171713 SAMINU SURAJ . KUSADA. 4)NNR27/2017/KAT/2137/0056385 SHU'AIBU HAMZA. INGAWA.
Ba gaba daya za'a nemeku ba saboda haka sai a kula Wajen sauraren kira ta waya kota newspapers amma inn shaa Allah master list zai fito on newspapers on Monday Allah ya taya riqo.

No comments:

Post a Comment