HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Wednesday 28 February 2018

Kwamitin ayyukan famfuna da Hon Ahmad ya nada na garin Ingawa

Alhamdulilla kamar yadda aka nada mu wakilai daga ingawa domin zagaya wa lungu da sako cikin kauyuka don yi masu survey wanda HON.AHMAD BABBA KAITA YA CE AJE KOWACE WARD cikin ikon Allah mun kammala inda muka je wurare kamar haka 1.TSAMCINI GUGUL 2. MALLAMAWA KANDAWA/JOBE 3. GANJUWA YAYA 4. HOTARAU YAYA/B 5. BIDORE YAYA 6.YANDOMA MOSQUE 7.WALAWA YANDOMA 8.ZUCCI DAUNAKA 9. MARKE DAUNAKA 10. TUNAS MASALLACI. 11.SANTAR NA KYALLU KURFEJI 12.DAGWALO KURFEJI 13. WOJA'EH BUGAJE MANOMAWA 14.SHAMIYA MAKODA DUGUL 15. KURA BARERUWA 16. TODAI KURIGA MAKERA DARA 17. YALLAMIN GABAS AGAYAWA 18. ADAMAWA MANOMAWA 19. INGAWA SABON GARIN KUDU 20. INGAWA UNGUWAR AMARE 21. INGAWA MASALLACIN M YAHAYA
22. INGAWA UNGUWAR SANI PG 23.INGAWA SABON GARI BAYAN ASIBITI al'ummar wannan yankuna suna ccike da jindadi suna ta godiya tare da addu0'i da fatan alkhairi yan kwamiti KABIR NAKANO AHMED TIJJANI SHEHU.

No comments:

Post a Comment