HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Tuesday 27 February 2018

Hon Ahmad Babba ya amince da kammala islamiyar babban masallacin Kankia

Ita dai wannan islamiyar an dade ana alkawalin ida gininta amma sai kaji shiru ba wani yunkurin aiwatar da aikin. Masha Allah zuwa mai gayya mai aiki wanda shi tunanin shi al'ummar shi tare da cika duk wani alkawalin da ya tabbatar ya dauka da kuma sauraren duk wani koke wanda yazo daga al'ummarshi. Hon Ahmad Babba dan majalisar tarayyar dake wakiltar kankia/kusada/ingawa ya zamto mutumin da yan yankin shi basu taba mantawa dashi saboda cigaban da yake kwararo masu in aka kwatanta shi da gwamnatocin da suka shude. Allah ya sakawa wannan bawan Allah da alkhairi ya kuma jikan mahaifanshi, Allah ya kare mana wannan hazikin shugaba wanda mune a tunanin shi a kowane lokaci ameen.

No comments:

Post a Comment