HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Monday 5 April 2021

TARON MASOYA SEN AHMAD BABBA KAITA NA KAFAR WHATSAPP


Masha Allah a jiya ne wannan Group mai suna a Sama yayi wani taro Don Kara Kulla Alakarmu da  zumuncinmu da kara nuna Soyyarmu ga wanda ta Dalilinshine muka bude Gidan Aketa zumunci, wato Sen, #KAITA. 

Ankuma ba Wasu keututtuka   Girmamawa ga Wasu mutane Wanda nima ina daya daga chikinsu,  dakuma Karama Junanmu sanin Amfanin ita kanta Wannan kafa ta zamani.


Inamai Amfani da wannan dama inyi Godiya inkuma kara jinjinama #Ahmad #Umar #Iji wanda da Goyon bayanshine Duk Wannan Nasarar ta samu Akayi Taro lafiya Akakuma Kammala lafiya. Tabbas Ahmad Umar Iji Dole Mu jinjinamaka Domin ka bamu Duk wata Gudummuwa Don Ganin Wannan Gida yayi Duk abinda ya Dace, Ankuma Yi Taro lafiya Ankuma Tashi lafiya. 


Zankuma Yi Amfani da wannan Dama inyi Godiya ga wadannan mutane wadanda Suma duk da irin Gudummuwar da suka bamune Wannan Taro Akayishi lafiya Akakuma tashi lafiya suma Ya zama dole muyi Godiya agaresu sosai. 

1. Alh Ahmad Umar { Eji } wanda Duk wata Nasara da muka samu wajen Gudanar da Wanann taro wanda ya Tara Daruruwan Mutane daga Garuruwa daban daban Duk wanna Nasara ta samune a karkashin Jagoranshi muna Godiya sosai Allah ya bar Kauna. 

2.Alh Aliyu Abubakar

3. Abubakar lawal kaita 

4. Alh Hussaini Hassan mashi 

5. Alh sama Mati kusada

6. Alh Sunusi Mukhtar 

7. Alh Bala Sani Yaya

8. Alh Danjuma mamman Rimaye 

9. Alh Yusuf PA 

10.Alh Tijjani zakari 

11. Alh Bishir Gyaza

12. Adamu Mua'azu (chama)

13.Mubarak DG

14.Dr, Bala Nuhu kankia 

15. Alh Tanimu Mati Ingawa


Wani Abin birgewa dakuma Kara jin dadi shine,  Anyi taro lafiya Ankuma kammalashi lafiya,  Wannan ba Iayawarmu bace ko Dabararmu , Aa Wanann duk daga Allah SWA ne. 


Inakuma kara Mika Godiyata ga Dukkanin yan Wanann gida wadanda suka bamu Gudummuwar lokacinsu da Shawarwari wanda suma Duk wanann Nasara da muka samu Daga  Garesune Don Saida Hadin kansu samu zamu Duk wata Nasara da muke Nema.


Munama manyan baki wadanda muka Gayyato Kuma suka bamu Hadin Kai da Kuma lokacinsu suka Halarci wanann Taro,  suka kuma Kara Mamu ilimi mai Tarin yawa muna Godiya sosai da fatan kowa ya koma Gidansa lafiya. 


Godiya da jinjina ga Dukkanin Members da suka samu zuwa wanann taro,  wasu kuma Allah bai basu ikon zuwaba Amma sunata bugo waya Suna Tayamu da Addu'a dakuma Fatan Alkairi,  Mun Gode mungode Allan yasaka da Alkairi Dafatan kowa ya koma gida lafiya. 


Muna Godiya ga Jami'an Tsaronmu da Yan jaridu, da Suka bamu Gudummuwa Sosai mun Gode Allah yakara Daga Darajar Senator Ahmad Babbba kaita Amee. 


Sirajo sa'eed Sa'eed Gachi 

{Admin na Amadu Babba kaita }

No comments:

Post a Comment