HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Wednesday 24 March 2021

Taimakon Sanata Ahmad Babba Kaita a bangaren lafiya

 Senator kaita ya bada g


udummuwa Sosai wajen Bangaren kiwon lafiya, Domin kuwa yasamu kammala Ginin wasu Asibitoci da Kuma bada Tallafi ga metatarsa lafiya,  Yakuma Sanya Fitilu ga masu Asibitoci da Kuma makarantun koyon aikin lafiya da muke dasu, Yakuma Turo da kayayyakin miliyoyin Kudi ga wasu Asibitoci Don Amfanin Al'umma Baki daya. 


1. Dankum Baure lg : Maternity clinic. 


2. Garni Zango lg: Maternity Clinic


3. Kawarin malamai zango lg :  Ta zama da Maternity clinic. 


4. Bojo Daura lg : Ta Amfana da Maternity clinic


5.  Gwajo-Gwajo Mai'aduwa lg : Ta Amfana da Maternity clinic


6. Doguro Mashi lg :Ta Amfana da  Maternity Clinic 


7. Gallu Mashi Lg. : Ta Amfana da primary Health care level lll.  


8. Bujawa  Mani lg :Ta amfana  Maternity clinic 


9. Duwan Mani lg : Ta Amfana Maternity clinic


10. Shargalle Dutsi lg :Ta Amfana Maternity clinic


11. PHC Dutsi lg :Ta Amfana da  Primary Health care level, ll. 


12. Doro Bindawa lg :  Ta Amfana da Maternity clinic


13  Bareruwa Ingawa lg :Ta amfana da  Maternity clinic 


14. Jofalawa Kusada lg : Ta Amfana da  primary Health care 


15. Magami Kusada lg :Ta Amfana da  Maternity clinic 


16. Jakiri kankia lg : Ta Amfana da Maternity clinic 


17. Machinjim kankia lg : Ta Amfana da Maternity clinic


18. PHC Kankia lg : Ta Amfana da  Maternity clinic


19 Jarkuka Sandamu lg : Ta Amfana da  Maternity clinic


 29.PHC zango lg  ta Amfana da Scurity light. 


30. GH Baure LG ta amfana da Scurity light 


31.GH Daura,  Tirela guda ta Hospital Equipments. 


32.PHC Mai'aduwa,  Hospital Equipments. 


33.GH.  Mani Security light. 


34. School of Health And Technology Daura,  Security lights. 


35.PHC kankia,  Security lights. 


36.PHC Tama Bindawa lg,  Security lights. 


37.Bada Tallafin millions of Naira Domin Nemawa mararsa lafiya,  Wanda a maganar Gaskiya bazan iya Kidaya yawan Al'ummar daya Dauki nauyin nema masu lafiya ba,  Akwai masu 3milions, wasu 2 minions,  wasu one million,  wasu Daruruwan kudi wanda Wallahi bazan iya lissafa maka iya Adadin Suba. 


38.Ya bada Tallafin One milion ga wata kungiya Dake kula da PHC kankia Domin aiwatar da Gyaran aikin Asibitin. 


39. Gyaran Asibitin PHc Kasanki Mashi lg. 


40.Alokacin Corona Anyi Rabon, Hand Sanitizer,  da Medicated soap,  da Bucket Bucket Don Wanke Hannaye,  Adukkanin Fadin Kana nan Hukumomin Daura Zone.

20012021.


41.Shool of Health kankia Security light 


42.Scholl of Health kankia,  Tallafin 1m ga Dalibai da Suka samu Iftilain Gobara. 


Senator kaita Allah dai ya biya yakuma kara kama maka inda kake iyawa dama inda baka iyawa ameen. 


*Sirajo sa'eed Gachi* 

*24032021*

No comments:

Post a Comment