HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Saturday 6 March 2021

Sen Kaita yaje ta'aziya gidan Alh Dahiru mangal

 Senator Ahmad Babba kaita da Tawagarsa,  Tashigo Katsina  don yin gaisuwa ta'aziyya ga Alh. Dahiru Bara'u Mangal bisaga rasuwar 'Danshi Marigayi Alh. Nura Dahiru Mangal wanda Allah ya yima rasuwa ranar larabar data gabata. 


  Allah ya jikansa yakuma Gafartamasa ameen,  Allah kuma yasa an isa gida lafiya Senator kaita da sauran tawagarsa Ameen


.

No comments:

Post a Comment