HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Saturday 6 March 2021

Kamar yanda Abubakar Dantsohuwa ya bukaci Baba Buhari ya siyasa masa Baro , Senator kaita ya Wakilci Baba Buhari Don Farantama Dantsohuwa.



Abubakar Dantsohuwa Daura ya samu Abinda yakeso , Kwana biyu da suka wuce wani video na wanan Bawan Allah ya rika Yawo Ana Tambayarsa miyake so Ayi masa a Wanann Mulki na APC inda yace shi babu abinda yakeso irin Baba Buhari ya sai masa Baro Don Neman na kansa. 


Chikin ikon Allah Senator kaita yaga Vidion Dan tsohuwa yakuma Wakilci Baba Buhari ya Siyama Dantsohuwa Sabuwar Baro Dauke da Jarkokinta kamar yanda ya bukata. Senator Ahmad Babba kaita Allah dai ya biya.

No comments:

Post a Comment