HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Tuesday 3 November 2020

Sakon ayyukan da za'ayi a karamar hukumar Mani daga Senator Ahmad Babba Kaita

 Ga sako nan daga sanata Ahmad Babba Kaita kamar yadda ya rubuto.

 Naturo da ‘dan kwangila wanda zai gina babbar Asibiti a gallu a karamar hukumar mashi. 

Kamar kuma yadda na alkawalta kawo babbar study center a garin mani....

mani local govt inn shaa Allah suma ‘dan kwangila na bisa hanya.


No comments:

Post a Comment