HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Tuesday 3 November 2020

Karin ayyuka 44 da sanata Ahmad Babba Kaita ya kawo a Daura zone a 02/11/2020

 Kamar dai yadda ya saba sanata Ahmad Babba Kaita ya kawo ma wannan yanki na Daura zone ayyukan raya kasa har guda 46 inda muka wallafo biyu a jiya wadanda za'ayi a garin Mani.

Shi gurin sanata a koda yaushe bai wuce cigaban mutunenshi ba, Allah ya saka mashi da alkhairanshi yakuma Kara daukaka shi ameen.






No comments:

Post a Comment