HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Saturday, 2 June 2018

SAKON GODIYA ZUWA GA HON AHMAD AKAN TAIMAKON N55,000

A Yau 31/05/2018 Dan majalisar tarayya mai wakiltar Kankia/Ingawa/Kusada Hon. Ahmad Babba Kaita (Babba Dan Babba) yataimaki Wasu Dalibai Biyu masu sunaye kaman haka : 1. Usman Abdulmumini (Kaikai) 2. Mubashiru Baba (Dudunni) Wadannan dalibai sunkace masu daukan nauyin karatun su a kwalejin Noma ta gwamnatin Tarayya dake Kano, (Federal College of Agricultural produce technology). Cikin Ayyukan Alkhairi na wannan bawan ALLAH meson ci gaban matasa a wadannan yankuna namu ya bama wadannan dalibai Kudi naira na gugan naira har naira Dubu hamsin da biyar ( N55,000) Domin biyan kudin dakin dasuke zama na shekara a unguwar limawa dake hotoro. ALLAH Ubangiji yataimaki wannan bawan nashi bisa ga ayyukan Alkhairi yaci gaba dan darajar wannan wata damuke ciki ALLAH ya nisan ceshi daga sharrin maqiya. Ameen. Cc: Maikudi Kabir Kankia Comrade Sani Alaska Knk Auwal Samaila Ingawa Yazeed Danladi Abubakar Babangida Alolo Yandoma Surajo Sa'eed Gachi Aminu Babba Kaita

No comments:

Post a Comment