HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Saturday, 26 May 2018

DAURA ZONE TA HON AHMAD CE INSHA ALLAH

Akan cigaba da taimakon a'ummar yauma Hon Ahmad Babba Kaita ya tada wakilanshi domin zuwa kananan hukumomin Daura Zone guda sha biyu domin kai masu taimakon kayan azumi inda aka fara da kananan hukumomi kamar haka: Daura Sandamu Mai'aduwa Baure Zango Masha Mani Dutsi Bindawa Munga karamci, mungakuma Soyayya da Nuna kaunar dasukema Hon, Ahmad Babba kaita. Sakon Godiya ga Shuwagabanin Jam'iyya na Daura, dakuma Sauran Al'ummar gari wadanda sukaita bada sakon Gaisuwa zuwa Hon, Ahmad Babba kaita . Mulki na Allah ne Gareshikuma Hon, Ahmad Babba kaita yake nema, kuma insha Allah zamuciga da tayashi addu'a kamar yanda mukasaba.

No comments:

Post a Comment