HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Saturday, 26 May 2018

ALKHAIRAN HON AHMAD SUN SAUKA A GARIN BINDAWA L.G

Kamar yadda aka san Hon Ahmad Babba Kaita da bada taimako akan duk wani al'amarin wanda zai saukaka rayuwar mutanenshi da kuma na ketare a yau ma wadannan kyawawan ayyukan alkhairin sun sauka a garin Bindawa kamar yadda zaku iya gani wani Exco a Bindawa ya rubuto kamar haka: Muna Godiya ga Wakilan Distinguishe Hon ABK da Ziyara dasukai ma EXCO din karamar Hukumar BINDAWA, inda sukaba Exco Miliyan daya da kusan Dari biyu domin susha ruwa,,, inda Shugaban Jam'iyya na LG yasamu #20,000, Sakataren shi yasamu #15,000, sauran Exco na LG suka samu Dubu biyar-biyar (#5000) tun daga VC har yazuwa EX-OFFICIO. Shugabannin Jam'iyya na Mazabu (Ward Chairmen) Guda sha-daya (11) suka samu Dubu biyar-biyar (#5000), sauran Exco nasu baki daya kowa yasamu Dubu Ukku-ukku (#3000) domin su dansha ruwa. Muna mika Godiya da bangajiya ga wadannan Committee dasuka ziyarci karamar Hukuma ta. Sannan muna mai tabbatarma da Hon ABK cewa BINDAWA tashi CE, Muna yi mashi ALBISHIR cewa Kamar yadda muka yima AHMAD DANGIWA ruwan kuri'a babu wadda ta kauce haka Zamu zubeta ga HON ABK da izinin Allah. Domin BINDAWA da KANKIA tsintsiya ce madaurinki daya. Allah yayi mana Jagora ya ida Nufi AMEEN

No comments:

Post a Comment