HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Tuesday 14 June 2022

AYYUKAN RAYA KASA DA SEN AHMAD BABBA KAITA YA GUDANAR A GARIN INGAWA



1. Geza Rimin Hagau:  Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


2. Bauje: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


3. Unguwar Amare Ingawa ; Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


4. PHC Yandoma : Senator kaita ya Assasa Sanya Fitilu masu Amfani da Hasken Rana Soler lights a Turance.


5. Karankazau primary school: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 2 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


6. Dagwalo primary school: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 2 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


7. Dara primary school: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 2 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


8. Ladan fulani Islmaiya: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 2 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


9. Yaya primary school: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 2 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


10. Tahafizul Quran Ingawa; Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 2 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


11. Masallacin kofar Gabas; Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


12. Shema Quarters Ingawa; Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


13. Santar tsamiya Daunaka Bakin kwarin: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


14. Udawa Dugul ward :Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


15. Wakai fulani: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


16. Damtsi kurfeji yankaura ; Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


17. Lugge yaya Biddori: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya mai Aiki da Hasken Rana Soler motorized Boreholes a Turance mai Dauke da kawunan Pampo guda 10.


18. Sabongarin kudu Ingawa : Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya mai Aiki da Hasken Rana Soler motorized Boreholes a Turance mai Dauke da kawunan Pampo guda 10.


19. Karkarku : Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya mai Aiki da Hasken Rana Soler motorized Boreholes a Turance mai Dauke da kawunan Pampo guda 21.


20. Wakai: Senator kaita ya Assasa Sanya Na'ura mai Tace Hasken wutar Lantarki Transformer a Turance.500kva


21. Santar na Kyallu: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 3 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


22. College of Arabic Ingawa: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda 3 Guda biyu Suna Dauke da Azuzuwa guda 6 guda daya Yana Dauke da Azuzuwa guda 2 Dukkaninsu Suna dauke da Teburan da Kujerun Zama.


23. Biddori; Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


24. Runde Dara; Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


25. Genaral Hospital Ingawa : Senator kaita ya Assasa Sanya Fitilu masu Amfani da Hasken Rana Soler lights a Turance.


26. Bareruwa /Rurruma: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Amsar Haihuwa maternity clinic a Turance mai Dauke da Gadajen kwantarda Mararsa lafiya da Generator.


27. Damkawa primary school: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 3 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


28. Manomawa Community Secondary school: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 3 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


29. Zucci primary school: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 3 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


30. Yakurutu primary school: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 3 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


31. Community Day secondary schools matalllatawa: Senator kaita ya Assasa ginin Dakunan Karatu guda 3 masu Dauke da Azuzuwa guda 9 dauke da Teburan da Kujerun Zama.


32. Nasarawa villege: Senator kaita ya Assasa Sanya Na'ura mai Tace Hasken wutar lantarki Transformer a Turance mai karfin kVA 500.


33. Unguwar zorori Ingawa lg ; Senator kaita ya Assasa Sanya Na'ura mai Tace Hasken wutar Lantarki Transformer a Turance mai karfin wuta 500kva.


34. Yandoma chikin Gari : Senator kaita ya Assasa Sanya Na'ura mai Tace Hasken wutar lantarki Transformer a Turance.


35. Babban masallacin juma'a Bangaren izala: Senator kaita ya Assasa Sanya Genaretor mai bada Hasken wutar Lantarki.


36. Senator kaita ya Assasa Sanya Fitilu masu Amfani da Hasken Rana Soler lights a Turance a masallacin Babban masallacin juma'a na izala .


37. Kandawa : Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda 1 mai Dauke da Azuzuwa guda 3 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


38. Lu'u lu'u walmurjan Islamiya: Senator kaita ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 3 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


39. Badole :Senator kaita ya Assasa Sayama Al'ummar Badole Filin makabarta .


40. Kurgawa Villege; Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya mai Aiki da Hasken Rana Soler motorized Boreholes a Turance.


41. Dagwalo: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya mai Aiki da Hasken Rana Soler motorized Boreholes a Turance.


42. Muge ; Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya mai Aiki da Hasken Rana Soler motorized Boreholes a Turance.


43. Mallmawa: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


44. Gagam villege: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya


45. Bakin masallacin izala yandoma : Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


46. Santar na kyallu : Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


47. Dugul fulani: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


48. Dukuma : Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


49. Sabon Garin Primary yandoma: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


50. Walawa Yandoma : Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


51. Yakurutu: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


52. Yaya Biddori: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


53. Santar kwadai yaya: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


54. Jobe: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


55. Ingawa police station: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


56. Sabon Garin Gabas : Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


57. Zucci villege; Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


58. Sabon Garin kudu : Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


59. Tunans Bakin masallacin juma'a : Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


60. Kurfeji Bakin Asibiti : Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


61. Dagwalo kurfeji: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


62. 1000 Catton na Taliyah: Senator kaita ya bada Tallafin Taliya Alokacin da Iftilae na coronavirus.


63. Tirela guda ta shinkafa Alokacin da Iftilae na coronavirus


64. Emporment: Mutum 3 Daga Ingawa sun Amfana da Wani koyon Gyaran mota wato Auto mobile machernic da kuka Auto mobile Electric aka Basu Training keuta aka kuma Basu Kayayyakin Abinda suka koya keuta don Dogaro da kai.


65. Emporment: bada Tallafin Kekunan Danki da Injinan makarde Inda Aka Dauko mutum daya Daga kowace ward dake a chikin karamar Hukumar Ingawa don Dogaro da kai.


66. Nemawa matasa Ayyuka a Matakin Gwamnatin Tarayya.


67. Tallafin Azumi: Senator kaita ya bada Tallafin Azumi na 40,000 ga wace Rumfar Zabe dake a chikin karamar Hukumar Ok Ok Ingawa.


68. Bada Tallafi ga Mararsa lafiya wanda lokacin bazai iya bari mu lissafo adadinsuba.


Yanzu haka Akwai wasu Sabbin Ayyukan wanda Senator kaita ya sake nemowa wanda Karamar Hukumar Ingawa na daya Daga chikin wadda zata Amfana da wanann Sabbin Aiki Kamar haka : 


69. Kandawa primary school: Senator kaita ya Nemo masu Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


70. Kundu waje : Senator kaita ya nemomasu Ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Teburan da Kujerun Zama


71. Dukuma : Senator kaita ya Nemo masu da Ginin makaranta mai Dauke da Teburan da Kujerun Zama


72. Rurruma: Senator kaita ya Nemo masu Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


73. Dumalle Islamiya kurfeji: Senator kaita ya Nemo masu Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


74. GDSS Yandoma : Itama insha Allah tana Daya Daga chikin wadanda zasu Amfana da Wadannan Ayyuka na Ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


Senator kaita Allah dai ya saka maka da Alkairi yakuma kara kama maka Inda kake iyawa dama Inda Baka iyawa Ameen.

No comments:

Post a Comment