HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Saturday 6 March 2021

Senator Ahmad Babba Kaita ya taimaka ma wannan bawan Allah

 Ganin yadda ya tsayu akan taimakon al'umma sen Ahmad Babba Kaita ya tausaya ma wannan bawan Allah inda ya bukaci ni Kabir Basiru Kankia dana tura hotonshi a kafar Facebook domin in nemoshi don ya taimaka mashi abinda zai iya amfani dashi domin samawa kanshi wata sana'ar ganin halin da yake ciki.

Na nemoshi kuma cikin ikon Allah ya samu taimakon N100,000 kamar yadda naji daga gareshi.


Hakanan kuma sanata kaita ya taimakawa wani bawan Allah dake unguwar sabon birni dake Kankia da kudi har N50,000 domin sayen magani wanda yake kwance a wani asibiti dake cikin jaharmu ta Katsina.


Allah ya saka ma sanata Ahmad Babba Kaita da alkhairi yakuma kara daukaka shi ameen.

No comments:

Post a Comment