HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Tuesday 20 October 2020

Ginin rijoyi masu amfani wutar hasken rana Wanda Sen Ahmad Babba ya bada umarnin ayi a Daura zone


 Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!!

  Yau 20/10/2020 cikin ikon Allah Angama ginin rijiyoyin motorized solar Boreholes wanda Maigirma Distinguish Senator Ahmad Babba Kaita(Senator Daura Zone) ya dauki nauyin yi a yankunan:

1.Kankia l.g(Rimaye).

2.Kankia l.g(Gachi Malamawa).

3.Kusada l.g(Cikin gari).

4.Ingawa l.g(Karkarku).

5.Bindawa l.g(Kangi).

6.Mani l.g(Jobawa/charambi).

7.Baure lg(Dantagwarma)

8.Mai Addu'a l.g(Maikoni Baida).

9.Dutsi l.g(Kayawa).

  Dukkanin su ansamu ingantaccen ruwa domin tabbatar da samun ruwa mai anfani ga al'ummar yankunan.

   Jama'ar wannan yankuna sun nuna jin dadinsu da godiya ga Maigirma Distinguish Senator Ahmad Babba Kaita tare da addu'ar Ubangiji Allah ya qara jagoranci ya biya mashi dukkanin buqatunshi.

 Haqiqa Dan Babba ,Babba ne ko'aina....


No comments:

Post a Comment