HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Saturday 11 January 2020

Hada wuta daga magam zuwa tsogawa ta dire zuwa tashar gamji

Boom! Zance ya kare Kamar yadda Sen Ahmad Babba Kaita ya rubuta KANKIA LOCAL GOVT. Naturo da ‘dan kwangila zai nemi sani Alaska domin hada wuta daga magam zuwa tsogawa ta dire zuwa tashar gamji. Allah ya saka mashi da alkhairi yakuma sa yafi haka ameen.

No comments:

Post a Comment