
Dan babba, babba ne ko'a ina.
Watanni kadan baya Distinguished Senator Ahmad Babba Kaita ya dauki dawainiyar extra lesson domin koyama yara ilimin cin jarawa a kananan hukumomin Daura Zone cikin yardar Allah.
Yanzu kuma gashi ya bullo da sayama dalibai guda 100 wadanda suke da matsalar Eng/Math a jarabawar da ta gabata domin ganin sun samu cikkakiyar jarabawar 'O'Level domin cigaba da karatun gaba da secondary.Wannan damar kuma ta taimaka domin farfado da centre ta Neco External a Kankia wanda dama Allah ya jiqan rai Hon Bishir Babba Kaita shine wanda ya ta6a saima yara jarabawa domin gyaran takardunsu.
1.Bindawa 20.
2.Kusada 25.
3.Ingawa 25.
4.Kankia 30.
Wanda dukkanin daliban nan an samesu ta hannun principals na makarantun su daban daban .
Tabbas wannan abun alfahari ne domin ilimi shine kishirin zaman duniya.
Ya Allah ya sakawa Distinguished Senator Ahmad Babba Kaita da mafificin alkhairi ya qara lafiya da nisan kwana.

No comments:
Post a Comment