
Distinguished Senator Ahmad Babba Kaita ya bada taimakon Naira dubu dari biyu da hamsin domin yiwa Sani Sale (Malo) dake Zangon Daura wanda aka nemi kudi domin yimashi aiki. Yau cikin ikon Allah senator Ahmad babba ya tura da sakon ta hannun chairman din jam'iyyar Apc Danjuma Rimaye. Allah ya sakama Seen Ahmad
da alkhairi ameen.

No comments:
Post a Comment