
Kmar yanda maigirma senatan al'ummar yankin Daura Ahmad Babba Kaita ya sanar da cewa bazai dauki lokaci mai tsawo ba yan kwangila zasu zo domin fara ayyukan raya kasa gadan-gadan.
Cikin ikon Allah an daura harsashin gini gadan-gadan a primary school dake garin Tama, inda zasu amfana da 1 block of three class room.
Allah ya sakama Sen Ahmad Babba Kaita da alkhairi yakuma kara daukaka shi, ameen.

No comments:
Post a Comment