HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Thursday, 10 January 2019

SANATA AHMAD BABBA KAITA YA KARA SAMAWA MUTUM TAKWAS AIKIN ROAD SAFETY SANNAN YACE SU TUNTUBESHI CIKIN GAUGAWA

Sanata Ahmad Babba ya bukaci wadannan mutanen domin su duba email dinsu sannan su sanar dashi cikin gaugawa sanna kuma ya kara da cewa: CIKIN LIST AN SAMU ‘YAN MAIADUWA GUDA BIYAR PLS INA JIRAN SAURAN DUK WANDA YA WANI DAGA CIKIN LIST YAI CONTACTING DINSU PLS ITS URGENT PLS... barkan mu da Asuba ... Allah ya saka da alkhairi yakuma bashi nasara a zabe mai zuwa ameen.

No comments:

Post a Comment