HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Thursday, 11 October 2018

SAKON GODIYA DAGA SEN. AHMAD BABBA KAITA

Sakon godiya ga daukacin mutanen Daura zone daga mai girma sabon sanata Ahmad Babba Kaita inda ya fara da sallama irinta addinin islama kamar haka: Assalamu Alaikum, Nasamu sakonni na murna da fatan alkhairi masu dimbin yawa daga y'an uwa, aminai da abokan arziki akan rantsar dani da akayi yau. Ina bada hakuri kan rashin yiwuwar in maida amsoshin ga sakonni dana samu saboda yawan sakonni. Ina godiya da fatan alkhairi gareku baki daya. Allah Yabar zumunci.

No comments:

Post a Comment