HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Thursday, 26 July 2018

Hon Ahmad Babba ya bada taimakon N900,000 domin ayi wa wani bawan Allah aiki

Kamar yadda muka sani maganar hausawa cewa shi halin kirki sai dan kirki to a yau ma Hon Ahmad Babba Kaita ya bayar da taimakon naira dubu dari tara da hamsin domin yiwa wani bawan Allah magani sakamakon wani da yake dashi wanda ake bukatar adadin wadannan kudade domin yi mashi magani. Ya baiwa Musbahu Abdu wannan kudade ne domin ayi mashi magani a asibitin Amadi Rimi othopaedic hospital Katsina. Allah ya sakama wannan bawan Allah da alkhairi ya kaishi inda muke mashi fata watau kujerar sanatan DAURA AMEEN.

No comments:

Post a Comment