HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Saturday, 30 June 2018

GA GWANINA A WAJEN CONVENTION NA ABUJA

Yana da kyau ka kasance da shugaba nagari wanda shi kullum tunaninshi mutanenshi tare da tunanin kawo masu cigaba a koda yaushe. hakan ya jama gwanina Hon AHMAD BABBA KAITA farin jini a wajen mutanen kankia/ingawa/kusada,Daura zone, katsina state da har mutanen wata jahar kasancewa cikin tafiyar wannan adalin shugaba kuma gwarzo. A duk lokacin da ya ziyarci mutanenshi kai kace gwamna ne yazo kamar yadda ake iya gani a hoto shi da mai girma gwamna RT. Hon AMINU BELLO MASARI tabbas akwai kyakkyawar alaka tare da amana. Taro yayi taro inda shi kanshi maigirma shugaban kasa yana wurin tareda duk sahihan mutanen da ke cikin wannan tafiya mai albarka inda aka sanar da cewa ADAM OSHIOMOLE ne sabon shugaban jam'iyyar APC ta kasa. ALLAH CIGABA DA KAREMANA HON AHMAD YA KUMA SANYA YA ZAMTO SABON ANGON KUJERAR SENATOR DAURA ZONE AMEEN.

No comments:

Post a Comment