HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Thursday, 26 July 2018

Hon Ahmad babba ya bada taimakon N708,000 domin yiwa wata yarinya magani

Kamar yadda Hon Ahmad Babba saba na bada taimako ga marasa lafiya to yauma ya daura inda ya bada taimakon naira dubu dari bakwai da takwas (N708,000) domin yiwa kanwar Usman Ahmad Muh'd knk aikin kafa a asibitin kashi dake KATSINA inda a da aka kaita asibitin kashi na jahar KANO daga bisani aka maidota na garin katsina sakamakon rangwame da aka samu na kudin yin aikin. ALLAH YA SAKAMA HON AHMAD BABBA KAITA DA ALKHAIRI IRIN YADDA A KULLUM TUNANINSHI MUTANENSHI TARE DA ADDU'AR ALLAH YASA ZAMO SABON ANGON DAURA ZONE AMEEN.

No comments:

Post a Comment