HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Friday, 18 May 2018

ALKHAIRAN HON AHMAD A GARIN KAFARDA, KUSADA LG

GODIYAR AL'UMMAR KAFARDA GA Ahmad Babba Kaita. A ranar larabar da tagabata jama'ar garin kafarda da sauran makwabtan su suka gudanar da taron nuna farin cikin aiyukan alkairan da wannan wakili ba mu ke kawowa a ciki da kewayen na kafarda, dama sauran inda yake wakilta. Jama an sun lissafa aiyuka kamar haka da Ahmad babba kaita yakawo a kafarda: 1.kawo transformer agarin kafarda. 2.Gina wani masallaci a grain na kafarda 3.Gyan faffunan fiye da guda hudu a garin kafarda. 4.Gina faffuna sama da biyar a ward dina na kafarda. 5.Kana kuma yau sai gashi da islamiya mai dauke da one block three classroom. Da haka al'umar suke nuna farin cikin su da gamsuwar su ga shugabancin shi. Jama ar sunyi addu ar Allah yayi mai Senator na wannan yanki domin kuwa basusan mizai yi masuba in yasamu wannan matsayin. Ya Allah yataimaki Ahmad babba kaita. Muna godiya ga Kabir kafarda da ya sanya wannan ayyuka a shafin masoyan Hon Ahmad Babba Kaita dake Facebook.

No comments:

Post a Comment