
Kamar yadda ya jajirce domin yin fito na fito da zaman kashe wando, Hon Ahmad Babba ya rarrabawa matan Kankia, Kusada da Ingawa kekunan dinki domin gudanarda sana'ar dinki inda kuma zasu san cewar suma gwamnatinnan bata barsu a baya ba.
Tunanin shi a koda yaushe bai wuce na al'ummar shiba shiyasa yaketa bankado da ayyuka da cigaba daban-daban kuma sunyi godiya sannan suka yimashi addu'ar maimaici. Matan da suka amfana da kyautukan sunyi mashi alqawarin maida biki idan lokaci yazo, Allah ya saka ma Hon ABK da alkhairi yakuma maimaita mana ameen.

No comments:
Post a Comment