HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Wednesday, 21 March 2018

Godiya daga al'ummar sabon birni da zango

Still on Hon Ahmad Babba Kaita . Sakon godia daga al'ummar sabon birni da zango a kan Fitulu daka sanya mamu masu amfani da hasken Rana wato security light, muna godia kwarai da gaske, kamar yadda ka haska mamu unguwa muna maka fatan Allah ya haska maka KABARIN KA AMEEN. Kuma In sha Allahu zamu maida Biki sosai zaka ga ruwan Kuri'u daga rumfunan mu na zabe a zabe mai zuwa 2019. Allah ya baka Nasarar cin zaben 2019. Ameen.

No comments:

Post a Comment