HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Sunday, 18 March 2018

Alli wanda Ladi Musa Kankia keyi domin tafiyar Hon Ahmad Babba Kaita

Tabbas harkar bata tsaya akan man shafawa, air freshener da man shafawa ba kawai abin yakai har ya zuwa yin alli domin rarrabawa makarantun birni da kauye domin nuna masu cewa suma suna cikin tafiyar nan kuma mun damu da su. Ga abinda ladee musa ke cewa kamar haka Kaga duk abubuwan nan da akeyi duk da kudin hannuna nike yi domin nima in bada tawa gudummuwar don tsaftataccen shugabancin Hon Ahmad Babba. Kaga yanzu an fara yin alli inda na bada kudi aka sayo chemicals, P.O.P da sauransu domin a hada wannan allin kuma za'a rabashi ne a duk makarantun da Ahmad Babba ya gina sannan daga baya a rabashi sauran makaranta. Ta rufe da addu'ar Allah ya maimaita mana wannan mulki na Hon Ahmad Babba Kaita nikuma nace ameen.

No comments:

Post a Comment