A cigaba da kokarin shi na baiwa bangaren ilimin Secondary muhimmanci domin zakulo da hanyoyi masu sauki na cin jarabawar shiga makarantar gaba da secondary.
Daya daga cikin aikace aikacen bunkasa harkar ilimi a Daura zone ya kammala a GOVERNMENT DAY SECONDARY SCHOOL BUNDAWA, inda suka amfana da katafaren Computer Lab, mai dauke da compoutoci guda Ashirin (20), Scanning machine guda daya (1), photocopy machine guda biyu (2) tare da katafaren Generator kirar MIKANO.
Tabbas wannan aiki ne na alkhairi wannan zai taimaka wa Daliban Secondary School da kuma malamansu.
Allah ya bada ikon kammala sauran lafiya, Allah ya sakawa Maigirma Sanata da alkhairi.
Saturday, 7 September 2019
Senator Ahmad Babba Kaita Constituency Project 2019
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment