HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Tuesday 28 June 2022

WASU DAGA CIKIN AYYUKAN RAYA KASA DA SEN KAITA YA GUDANAR A GARIN KANKIA



Sen. Ahmad Babba Kaita ya Gama ma Kankia Komai a Harkar Siyasa, Haihuwarka Tayi Mamu Rana, Kaida Dan Uwanka Late Alh. Bashir Babba Kaita (Allah yayi Masa Rahma Amin) 🙏🙏🙏.


KANKIA LOCAL GOVERMENT: Wadannan ayyukan Raya Kasar da Kuke Gani da idanunku dukunsan su mun samesu ne ta Dalilin Gwarzon Senator.


1.Kauyen Dawa Primary school: Senator ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 3 Dauke da Teburan da Kujerun


2. Kauyen Dawa: Senator ya Assasa Sanya Na'ura mai Tace Hasken wutar Lantarki Transformer a Turance.


3. Gyaza Senator ya Assasa Sanya Na'ura mai Tace Hasken wutar Lantarki Transformer a Turance.


4. Yafashiya: Senator ya Assasa Sanya Na'ura mai Tace Hasken wutar Lantarki Transformer a Turance.


5. Magami, Tsogawa, Tashar Gamji: Senator ya Assasa Sanya masu Wutar Nepa don Amfanin Al'ummar wannan yanki.


6. Jakiri: Senator ya Assasa ginin Dakin Amsar Haihuwa maternity clinic a Turance mai Dauke da Gadaje da Generator don Samun Haske wutar Lantarki.


7. Danmalata: Senator ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 3 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


8. Kamako: Senator ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 3 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


9. Suleman Primary School Gachi: Senator ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


10. Bakin Kasuwa: Senator ya Assasa ginin Hanyoyin Ruwa Akallah guda 7 a Bakin Kasuwa kankia .


11. Sabuwar Abuja kankia: Senator ya Assasa ginin Hanyar Ruwa a Sabuwar Abuja kankia .


12. Bakin Kasuwa/ GGSS Kankia: Senator ya Assasa Sanya Na'ura mai Tace Hasken wutar Lantarki Transformer a Turance.


13.Tsamre: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


14. Rimaye Kusada Makabarta: Senator Kaita ya Assasa ginin Rijiya mai Aiki da Hasken Rana Soler motorized Boreholes a Turance mai Dauke da kawunan Pampo guda 10.


15. Rugar Allo: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


16. GH, Kankia: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


17. Tallafin Tirela guda ta shinkafa Alokacin da Iftilae na coronavirus ; Senator kaita ya bada Tallafin Tirela guda 


19. Tallafin 1000 Catton na Taliyah Duk Alokacin da Iftila'in na Corona virus.


20. College of Health Kankia: Senator ya Assasa Sanya Fitilu masu Amfani da Hasken Rana Soler lights.


21. Gachi: Senator kaita ya Assasa Sanya Fitilu masu Amfani da Hasken Rana Soler lights.


22. Sabuwar Abuja: Senator ya Assasa Sanya Fitilu masu Amfani da Hasken Rana Soler lights.


23. Kofar Gabas ; Senator kaita ya Assasa Sanya Fitilu masu Amfani da Hasken Rana Soler lights a Turance.


24. Bakin Kasuwa Kankia: Senator ya Assasa Sanya Fitilu masu Amfani da Hasken Rana Soler lights


25. Makarantar Alh masa'ud Sabuwar Abuja: Senator kaita ya Assasa Sanya Fitila mai Aiki da Hasken Rana Soler lights a Turance.


26. Makarantar malam Ado B/Kasuwa: Senator kaita ya Assasa Sanya Fitila mai Aiki da Hasken Rana.


27. Makarantar malam Sule karkara; Senator kaita ya Assasa Sanya Fitila Mai Aiki da Hasken Rana.


28. Masallacin Bayan Chochi: Senator ya Assasa Sanya Fitilu masu Amfani da Hasken Rana.


29. Masallacin Juma'a Kanti Kankia: Senator ya Assasa Sanya Fitilu masu Amfani da Hasken Rana Soler lights.


30. Gachi Kankia: Senator ya Assasa ginin Rijiya mai Aiki da Hasken Rana Soler motorized Boreholes a Turance mai Dauke da  kawunan Pampo guda 21.


31. Arahiyya: Senator ya Ida kammala Ginin Masallacin Garin Arahiyya don Amfanin Al'ummar yankin baki daya .


32. GDSS Kanti Mankia (Ja da Yellow) Senator ya Assasa ginin Dakun Karatu guda 2 masu Dauke da Azuzuwa guda 4 Dauke da Teburan da Kujerun Zama. 


33. GDSS Kanti Kankia: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


34. Community Day Secondary Schools Rimaye: Senator ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 2 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


35. GDSS Magam: Senator ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 2 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


36. Bnguga Primary School: Senator ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 2 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


37. GJSS Sukuntuni: Senator ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 2 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


38. Madarasatul Hayatul islam BK Kankia: Senator ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 2 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


39. Madarasatul Nurul Islam S/Abuja: Senator ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


40. Fedaral Fire Services Training school kankia: Senator ya Assasa ginin Dakunan Karatu guda 4 masu Dauke da Azuzuwa guda 8 Dukkaninsu Suna Dauke da Teburan da Kujerun Zama, ya sake Gina Masu Hostel Guda 3 Tareda Dukkanin furnitures, ya Gina Masu Administrative Block, Motorized Borehole, sannan yasa aka Zagaye Wannan makarantar.


41. Yar Santa Jakiri: Senator ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 2 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


42. Sola Primary School: Senator ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 2 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


42. Nasara 'B' Rimaye Islamiya: Senator ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 2 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


43. PHC Kankia : Senator ya bada Tallafin 1 m ga yan kwamitin dake kula da wannan Asibiyu don yi mashi wasu yan gyre gyare.


44. Kadanyar Tudu: Senator Kaita ya Assasa Sanya Na'ura mai Tace Hasken wutar Lantarki Transformer.


45. School of Health Kankia: Senator ya bada Tallafin 1m ga Daliban wadanda suka samu Iftila'in na Gobara.


46 Fedaral Fire Services Training School Kankia: Senator ya Nemoma karamar Hukumar kankia wanann makaranta Don Amfanin Matasan jahar katsina baki daya .


47. Gwajawa A Rimaye: Senator ya Assasa ginin Rijiya mai Aiki da Hasken Rana Soler motorized Boreholes a Turance mai Dauke da kawunan pampuna guda 21.


48. Bakin Kasuwa Kankia: Senator ya Nemo mata Drainage har guda 8.


49. Sada Primary Pchool Kankia: Senator ya Assasa ginin Dakunan Karatu har guda 3 masu Dauke da Azuzuwa guda guda 9 dauke da Office din Head master, kowane Aji yana Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


50. Jakiri: Senator ya Assasa ginin Dakin Amsar Haihuwa maternity clinic a Turance mai Dauke da Gadaje da Generator.


51. Machinjim Knk Senator ya Assasa ginin Dakin Amsar Haihuwa Maternity clinic.


51. PHC Kankia: Senator ya Assasa ginin Dakin Amsar Haihuwa maternity clinic a Turance mai Dauke da Gadaje da Generator.


52. Fakuwa Primary School: Senator ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 3 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


53. Shawaji: Senator ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


54. Sukuntuni Primary School: Senator ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 3 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


55. Kunduru: Senator ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 3 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


56. Girls Primary School Kankia: Senator ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Azuzuwa guda 3 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


57. Arahiyya Primary School: Senator ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Teburan da Kujerun Zama


58. Kafin Dangi Primary School: Senator ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke azuzuwa guda 3 Dauke da Teburan da Kujerun Zama Gefe guda kuma ga Toilet na masa da mata.


59. GDSS Magam knk: Senator ya Assasa ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


60. Tsa Knk: Senator Kaita ya Assasa Ginin Masallacin jumaa , masallacin da ya lasshe miliyoyin kudin .


61. Kafinsoli knk: Senator kaita ya Assasa Gyaran Babban masallacin jumaa Inda aka chanza Dukkanin Rufin masallacin akai Masa Gyara wanda Jama'a zasuji Dadin yin ibada.


62. Mashasha Knk: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


63. Gachi Kankia: Senator ya bada Gudummuwar Dubu Dari Takwas (800,000,00) don Gyaran aikin Ruwa dake a Gachi .


64. Sabuwar Abuja Kankia: Senator ya Assasa Sanya Na'ura mai Tace Hasken wutar Lantarki Transformer.


65 Sabuwar Abuja Kusada Prison Service: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


66. Masallacin Bakin Kasuwa Kankia: Senator  ya Assasa ginin Rijiya mai da Genaretor wato Soler motorized Boreholes.


67. Central Motor Park Knk: Senator ya Assasa Sanya Fitilu masu Amfani da Hasken Rana Soler lights.


68. Kafinsoli: Senator ya Assasa Sanya Na'ura mai Tace Hasken wutar Lantarki Transformer.


69. Gachi Kankia: Senator ya Assasa Sanya Na'ura Mai Tace Hasken wutar Lantarki Transformer.


70. Fakuwa: Senator ya Assasa ginin Hanyar Ruwa wato Drainage.


71. Makarantun Allo Guda 35 : Senator ya Assasa Sanya Fitilu masu Amfani da Hasken Rana Soler lights. don Amfanin Yara masu Karatun Allo.


72. GDSS Rimaye: Senator ya Assasa Sanya Na'ura mai Tace Hasken wutar Lantarki Transformer.


73. PHC Rimaye: Senator ya Assasa Sanya Fitilu masu Amfani da Hasken Rana Soler lights.


74. Kauyen Dawa: Senato ya Assasa Sanya Na'ura mai Tace Hasken wutar Lantarki da kara infants wutar Garin baki daya.


75. Babban Masallacin Kanti Kankia: Senator ya Ida kamma Ginin Islamiya mai Dauke da Azuzuwa guda 20 Dauke da office na malai a achikin Masallacin Jumaa na Kanti Kankia.


76. Kofar Fada Kankia: Senator Kaita ya Assasa ginin Ismiyya mai Dauke da Azuzuwa guda 3 Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


77. Butta; Senator ya Assasa ko ince ya Ida kammala Ginin Masallacin wanann gari .


78. Rimaye: Senator ya bada Gudummuwar kudi Domin Sayen Fili tare da Gina Sabuwar makabarta a Garin.


79. Bakin Kasuwa Kankia: Senator ya Bada Tallafin 1m Domin zagaye Makabarta dake a Bakin Kasuwa.


80. Layi Kankia: Senator ya bada Tallafin 1.5m Domin Sayen filaye wanda Al'ummar yankin keso suyi Islamiya.


81. Bangaren Tsaro: Senator ya bada Tallafin 5Million don Rabawa ga magaddai guda 21 na karamar Hukumar Kankia don Inganta tsaro.


82. Senator ya bada Tallafin 5k ga Magidanta 150  a kowace ward dake a karamar Khukumar kankia wanda Dama Duk shekara Yana irin wanann Alkairin ga wasu Dattawa da ake zakulowa kowace ward tana Amfana da Mutum 150 don Basu Tallafin 5k ga kowanensu.


83. Tallafin Azumi ga kowace ward : Senator ya bada Tallafin 400,000 ga kowace Rumfar Zabe dake a karamar Hukumar kankia kamar yanda yayi a sauran kana nan Hukumomi.


84. Empowerment: Mutum 7 Daga karamar Hukumar kankia sun Amfana da Wani tsari wanda senator kaita yasa aka Dauko masu aikin Gyaran mota Auto mobile machernic da kuma Auto mobile Electric aka koya masu abinda suka koya keuta aka kuma Basu Kayayyakin da zasu rike kansu keuta.


85. Tsa: Senator kaita ya Assasa Sanya Na'ura mai Tace Hasken wutar Lantarki Transformer.


86.Tsa: Senator ya Assasa ginin Rijiya mai Aiki da Generator wato motorized Boreholes.


87. Gyaza : Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


88. Famfarauta: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


89. Darbu: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


90. Asaurara: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


91.Gachi Kusada Albasira Nursery kankia: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


92. Kadanya: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


93. Shakko Villege: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


94. Yanyaji : Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


95. Rumawa Gachi: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


96. Kauyen Maina: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


97. Gidan maigero: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


98.Tofa: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


99. Badole: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


100. Gadar Shehu: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


101. Ingawar tsa: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


102.Gwalgoro: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


103. Dandoro: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


104. Gadar Danzara; Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


105. Sha'iskawa: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


106. Sagawa: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


107. Tafashiya: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


108.Tsa Wajen Masallaci: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


109. Natsalle Villege: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


110. Walawa Sukuntuni: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


111. Hands Pump: Fakuwa: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


112. Doka Galadima: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


113. Kwarago: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


114. Gachi mai Rimi: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


115. Dorayel Gachi : Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


116. Jabo Gachi : Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


117. Bangaren kula da Muhalli: Sentar kaita ya Assasa ginin manyan Gadoji guda 2 achikin achikin karamar Hukumar kankia.


118. Kwarago: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


119. Fanhetto: Senator  ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


120. Fande: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


121. Yankoko: Senator ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


122. PHc bakinkasuwa kankia: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


123. Gandu Tafashiya: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


124. Tabobi: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


125. Tsogawa: Senator kaita ya Assasa ginin Rijiya burtsatse guda daya.


126. Samawa Matasa Ayyuka a Matakin Gwamnatin Tarayya Senator kaita nanma yayi iya kokarinsa sosai .


127. Bada Tallafi ga Mararsa lafiya wanda bazan iya lissafo iya adadinsuba, sai dai kawai muce Allah yasaka mashi da Alkairi .


128. Bakin Kasuwa : Gyara wata Ismiyya wadda Tayi Gobara ta chinye baki daya wanda nan take ya bada Umurnin achiga da aikinta wanda yanzu haka aikin ya kusa kammaluwa.


129. Senator kaita ya Assasa ginin gidan wasu marayu dake a Bakin Kasuwa kankia  , wanda shima Gab Yake da kammaluwa .


130. Yanzu haka Akwai Wasu Ayyukan wanda Senator kaita ya sake Nemowa Inda nannma Karamar Hukumar kankia zata Amfana da Wadannan Ayyukan nan bada jimawaba kamar Haka insha Allah .


130. Yamadi Islamiya: Senator kaita ya nemomasu Ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


131. GDss kafinsoli: Senator kaita ya Nemo masu Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


132. Model primary school kafinsoli; Senato kaita ya nemomasu Ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


133. Tafashiya primary school; Senator kaita ya Assasa nemomasu Ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


134. Suleman primary school Gachi: Senator kaita ya nemomasu Ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


135. Community Day secondary schools KafinDangi: Senator kaita ya nemomasu Ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


136. Kafinsoli Islamiya: Senator kaita ya Nemo masu Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


137. Tahafizul Islamiya Gachi : Senator kaita ya nemomasu Ginin Dakin Karatu guda daya mai Dauke da Teburan da Kujerun Zama.


137. Kofar Fada: Senator ya assasa ginin hanyar Ruwa Tareda Hanyoyin Ruwa, tun Daga Bakin Korama harzuwa gidan Dan Baba, Kofar Gabas ta Dawo Bakin round Gurara.


138. Layi zuwa Bariki: Senator ya assasa hanya Tareda Hanyoyin Ruwa both site.


139. Kauyen Dawa: Senator ya assasa gin katafariyar Gadar nan Dake Bayan Garin Kauyen Dawa.


139. Dandoro: Senator: Senator ya assasa ginin Manyan gadojin hanyar zuwa Garin Guda biyu tare da yin chuko a hanyar.


140. One Million Road: Senator ya assasa ginin hanyar Ruwa Tareda gyaran hanyar yanzu haka aiki Yana Gudana a Wajen.


141. Makabartar Gari Knk: Senator ya Bada tallafin naira million Daya (1,000,000:00) Domin ci gaba DA gyaran makabartar.


142. Bada tallafi ga Marasa Lafiya Na Garin Knk Musamman Wadanda Basuda Hali.


143. Taimakon Al'umma Yau da Gobe Na Garin Knk Babu kamarshi a Yau.

144. Taimakon Naira dubu dari takwas (N800,000) domin magance matsalar ruwa ta Gachi.


Daman can Late: Alh. Bashir Babba Kaita ya Fara Gina Kankia yarda ya kamata, Sai kuma yanzu Allah ya Kawo Dist. Sen. Ahmed Babba Kaita in banda su bakada Wani Dan Siyasar Daya Gina Kankia Irinsu, Don haka yazama wajibi muzo mu murgushe Duk Wani Mai ikirarin ganin an kawar da Gomnatin ABK a Wannan Karni kowanene, Musamman a Garin Kankia.


Anwar Nuhu Kankia

ABKTeamMediaKnk

No comments:

Post a Comment