Ya umurci HABIBU TUKUR da yaje a sami party chairman watau DANJUMA MAMMAN RIMAYE domin kai wannan bawan Allah ASIBITI.
Allah ya idama wannan bawan Allah nufin shi na alkhairi tare da yimashi jagoranci a dukkan harkokin shi ameen.

By: Zahraddeen L. Kafinsoli Daga farkon shekarar da ta wuce zuwa yau (13 January, 2021 - 09 May, 2022), Maigirma Sanata Ahmad Babba Kaita...

No comments:
Post a Comment