HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Sunday, 10 January 2021

KAUYUKAN YELWA/GWANZA BINDAWA LG SUN SAMU TRANSFORMER DAGA SEN AHMAD BABBA KAITA

 @10012021.          Alkawali ya chika Senator kaita Agaisheka da kokari. 


 Gwanza / Yalwa    Garuruwane Makwabtan juna dake a chikin karamar Hukumar Bindawa Yaudai        Alkawali ya chika........... 


 Al'ummar Gwanza/Yalwa Yau kam sai Murna da Addu'oen Godiya wadda dama Sunayi Domin wanann Abin Alkairin Bashine na farko ba Kuma bashi bane na karshe Insha Allah 

   Yanzu haka Sabuwar transformer (500kva) ta Isa Garin Gwanza Domin Hada wutar Nepa ta Garin Gwanza da Yalwa insha Allah. 


Garin Gwanza na daya daga Chikin Garuruwan da suka Amfana da Alakkrin senator kaita dasu da Garin Yalwa wanda dukkaninsu makwabtane.  Yauma ga wani Karin Abin Alkairin nan Daga Senator kaita.......  


Allah Ya saka mashi da Alakairi ameen. 

No comments:

Post a Comment