Kamar yadda muka sani maigirma sanata Ahmad Babba Kaita yana kokari sosai wajen tafiyar da mutanenshi zuwa mataki na gaba, Bari mu duba yadda abin yake a karamar hukumar ZANGO.
1. Kanda ward Maizabo Bakin Titi : Hand Pump
2. Tudun Malam ja Kawarin kudi ward : Hand Pump.
3. YarDaje model primary school One Block Three Class rooms Dauke da Teburan rubutu da Kujeru.
4. Garba primary school Kanda One Block two classes Dauke da Teburan rubutu da Kujeru
5. Garni Maternity Clinic Dauke da Dukkanin kayan da Asibiti ke bukata, Gami da Genator.
6. Giyawa one Block Three Class rooms Dauke da Teburan rubutu da Kujeru
7. Kawarin malamai Maternity Clinic Dauke da Dukkanin kayan da yake bukata, Gami da Genator.
8. GPSss zango Computer lab Dauke da Computer guda 20 Gami da Katon Genator.
9. Kawarin kudi Pilot Secondry school One Block Three Class rooms Dauke da Teburan rubutu da Kujeru.
10. Bada Tallafin 13m Don Chigaba da aikin masalllachin juma'a na Garin zango, Bayan nan Yanzuma yace Achigaba da Ida aikin Ginin Masallachin.
11. GGss Rogogo, 102 Computer laptops.
12. PHC zango : Security light
13. Rahamawa primary school One Block Three Class rooms Dauke da Teburan rubutu da Kujeru
14. Kututture Village, Hand pump
15. Walawa Community Secondry school, One Block two classes Dauke da Teburan rubutu da Kujeru
16. Kawarin kudi Pilot Secondry school, One Block two classes Dauke da Teburan rubutu da Kujeru.
17. Tafida primary school zango lg One Block two classes Dauke da Teburan rubutu da Kujeru
18. Shema Quarters Zango lg : Transformer
19. Gadare Unguwar Duma, Hand pump
20. Maizabo kututture : Hand pump
Senator kaita Allah yasaka maka da Alkairi sakon Al'umma kenan ga senator kaita.
No comments:
Post a Comment