HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Friday, 10 August 2018

Campaign din Hon Ahmad Babba a Sandamu l.g.a

Achi Gaba Da Zagayen Sadar Da Zumunci TARE Da Neman Goyan Bayan Al'ummar DAURA ZONE Wanda Dan Takarar Senator Na Jam'iyyar APC Amadu Babba Kaita Yakeyi a Yau Laraba Jirgin Yakin Neman Zaben Na Dan Takarar Senator Ya Ziyarci Karamar Hukumar Sandamu Domin Neman Goyan Bayansu, . Dandozon Al'umma Maza Da Mata Ne Suka Fito Domin Taryan Dan Takarar Senator Na Jam'iyyar APC Ahmed Babba Kaita, . Ahmed Babba Kaita Wanda Ya Samu Rakiyar Tsohon Kakakin Majalissar Dokokin Jihar KTN Alh Yau Umar GWAJO'GWAJO Tare Da Danmajalissa Mai Wakiltar Daura Sandamu Mai'adua Hon Sani Saidu Fago Hon Aminu Jamo Hon Sani Aliyu Danlami Mai Raba Alkairi Da Sauransu... . Muna Fatan Yanda Muka Fara Da Karamar Hukumar Sandamu a Yau Allah Yasa Mugama Sauran Kananun Hukumomin Da Zamu Ziyarta lfy Allah Ya Samu Sa'a Da Rinjaye AMADU BABBA SABAN SENATOR DAURA ZONE INSHA ALLAH, .

No comments:

Post a Comment