HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Sunday, 6 May 2018

WASU DAGA CIKIN AIKINDA HON. AHMED BABBA KAITA YAYI A GARIN INGAWA

1-Matasa goma Sha hudu na aiki a gwamnatin tarayy 2-Bayar da mashina ga samari domin yaki da zaman kashe wando 3-Dalibai ukku na karatu kyauta A ABU institute of education Zaria 4-Karasa ginin College of Arabic and Islamic studies CAIS 5-Gina sabbin famfuna tare da gyara da yawa daga cikinsu 6-Gina sabbin azuzuwa a Dambo Abubakar Primary School Ingawa 7-Biyan kudin bude NECO centre a Tahfiz Ingawa 8-Tallafawa mararsa lafiya 9-Bayar da mashina ga limamai da wasu bayin Allah 10-Bayar da jersey na kwallo ga teams din dake Ingawa 11-Bayar da gudummuwa ta #150,000 ga zakarun new generation a na ukku da suka zo a gasar cin kofin Buhari Cup 12-Gyara wasu masallatan 13-Gyaran wuta tare da da dauke jamper a zorori 14-Bayar da gudummuwa ta keken guragu da kekunan dinki. 15-Ginin on block three classes a lu'u lu'u islamiya. 16-gina on block three classes a matallawa secondary school. 17- ginin sabuwar solar a masalacin Malan yahaya. 18-gina one block three classes a KANDAWA. Masha Allah, Allah ya kara daukaka da nisan kwana Maigida Abk. wlh ayyukan da yawa nakasa lissafosu. Kai Wlh ABK alherine, Allah ya maiamaita mana Allah yasa kafi haka. Daga *KARIBULLAHI KABIR*

No comments:

Post a Comment