-Saka sabuwar transformer a garin 'yandoma
-Kammala ginin islamiyya a yandoma
-Tallafawa asibitin yandoma da katifu 40 don samun walwalar mararsa lpy
-Bayar da jerseys ga dukkanin zaqaquran teams na Ingawa
-Gina masallacin dugul
-Rufe masallacin juma'a a garin saudawa Dara ward
-Bayar da bandiran kwano don rufe masallaci a garin yaya
-Hada wutar garin nasarawa/kundu waje da sanya mata amour cable
-Gyarawa tare da sanya wasu muhimman abubuwa a transformer Manomawa
-Bayar da kekunan dinki ga wasu matan a kowacce ward
-Tura Dalibai hudu Zaria domin karatu kyauta
-Tura wasu daga cikin matasanmu Zaria domin koyon sana'ar kiwon kifi
-Aikin jamper a Zorori wadda aka gusar da ita zuwa bayan GTC
Gina one block of three classrooms a Yakurutu.
Gina one block of three classrooms a Damkawa.
Gina one block of three classrooms a Zucci.
Gina three block of nine classrooms a Matallawa.
Sake rufin masallacin juma'a na garin Kurfeji.
Ba matasa sama da ashirin offer.
ABK Sanata muke maka fata domin kara fadada abubuwan alkhairi
Sunday, 6 May 2018
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment