HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Saturday, 28 April 2018

HON AHMAD BABBA KAITA YA BAYAR DA MILIYON DAYA DOMIN SAYEN FILIN MAKABARTA A KUSADA

A kokarin shi na tabbatar da kyakkyawan shugabancin are ra nuna kowa nashi ne a siyasance ya jawo mashi soyayyar mutanen shi da na bangarori da dama. Kamar yadda LUKMAN NUHU ALKUSADY ya rubuta a filin masoya Hon Ahmad Babba Kaita na Facebook, ya tabbatar da bayar da gudunmuwar Naira miliyan daya (1,000,000) domin sayen filin makabarta a garin Kusada. Ayyukan alkhairi, kyawawan kudirori tare alheri ya isa ga kowa ya jawo mashi soyayyar mutanen shi da na Daura Zone gaba daya inda har suke addu'ar kasancewa sanata domin alkhairi ya riskesu. Jamuje jagoran talakawa Amanar Baba Buhari 4+4+4+4+4.....4n

No comments:

Post a Comment