HON SENATOR AHMAD BABBA OF KATSINA NORTH

LightBlog

Breaking

Wednesday, 18 April 2018

FARAR ANIYA LAYA

ABK koda ban ce komai ba to duniya ta gama Sanin Halin ka gami da qwazo, Jarumta gami da jajircewa dan ganin Ya sauke nauyin daya rataya a wuyan shi na mutanen da yake wakilta. Haqiqa ban San wani Dan Adam a tarihin knk/ KSD /NGW wanda ya kamanta kwatankwacin abunda ABK yayi ba tun lokacin mulkin soja har yau inda muke bisa dalilai kamar 1)Samarwa matasa aiki 2)Gina massalatai 3)Gina makarantun primary 4)Gina Islamiyyu 5)Ayyukan raya karkara kamar gadoji , Kwalbatae da sauransu 6)Samar da ingantaccen ruwan sha a yankunan karkara 7)Tallafawa marasa lafiya ba tare da bambancin jam, iya ba 8)Ziyara tare da bin lunguna da saqo dan ganin halin da suke ciki 9)Sauraron Jama, ar da yake wakilta 10)Biyawa yara dalibai kudin makaranta. A gsky da xan kwana in yini baxan iya qarar da alkairan da ABK yayi ba domin wasu ma ban sansu ba kuma ko kai mai karatu ma baka sansu ba. Zan iya takaita magana da cewa babu wata Ward wadda ke tsakanin KNK, KSD, NGW wadda alkairan shi basu isa ba kuma idan mai karatu yasanta to ya fadi!!! Bisa Dogaro da wadannan Hujjoji da dalilai masu qarfi yasa nike da tabbacin cewa ABK ko ince BANGON SIKARI ya cancanci yabo da jinjina tare da sake Zabarshi a karo na uku sannan m amince da duk wani ra'ayinshi na neman reps ko senator. ABK 4+4+4+4 Insha Allah

No comments:

Post a Comment