Hon. Ahmad Babba Kaita C
A bisa kyakkyawan wakilci da kishin Hon. Ahmad Babba Kaita na ganin ya wadata al'ummar da yake wakilta da wadatacce kuma tsaftatatcen ruwa Sha, musamman mutananmu na Karkara.
Cikin ikon Allah munsamu damar kammala Pampunan Bore-Hole 20 a karamar hukumar Kusada. Garuruwan da aikin ya shafa sunhada da:
1. Kwana
2. Isawa
3. Malamawa
4. Gidan Dan Randa
5. U/Barebari Duduni
6. Gamraki
7. Sabaru
8. Hilin Wadare
9. Agantar Fulani
10. Yan dorowa
11. Tuttuke
12. Dangamau
13. Karaski
14. Yandorowa S/Rafi
15. Kawari
16. Kantawa
17. Mazoji
18. Sabaru
19. Makera
20. Gigawa.
Kamar yanda mukayi guda 20 a karamar hukumar Kankia kafinnan muka shigo Kusada mukayi 20, yanzu haka cikin ikon Allah muna kan hanyar mu ta shiga karamar hukumar Ingawa domin gudanar da nasu pampunan guda 20.
Fatanmu shine Kamar yanda akayi wannan aiki domin karuwar al'umma, Allah yasa Al'ummar su amfane shi.
Wannan wakili namu da yaketa kaikawo wurin nemawa Al'ummar da yake wakilta mafita, muna fatan shima Allah ya bashi mafita ranar da babu mai bada mafita sai Allah. Allah ya albarkaci rayuwar shi da ta iyalinshi.
Allah ka azurtamu da maimaicin wakilcin shi karo na uku.
Friday, 30 March 2018
Hon. Ahmad Babba Kaita Constituency Project 2018. KUSADA LOCAL GOVERNMENT.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment